Sultan al-Talba

IQNA

Tehran (IQNA) Tun karni biyar da suka gabata, al'ummar Moroko ke gudanar da wata al'ada mai suna "Sultan al-Talba" don girmama yara da matasa masu haddace kur'ani mai tsarki da kuma karatun kur'ani.
Lambar Labari: 3487577   Ranar Watsawa : 2022/07/21